Me ke kawo matsalolin aure a kasashen Hausa? Muna Son Jin Amsarku ko Text a Lamba +12403248053
Ga wasu amsoshinku.
- ABINDA KE KAWO MUTUWAR AORE SHINE TALAUCI DA JAHILCINE .DAGA MANSUR ISAMAILA NIGERIA KANO HOTORO WALAWAI GIDAN KWARI
- Assl. Voa abubuwan dake kawo matsalolin rabuwar aure shine al'umma sukan manta cewa shi aure addinine duk ko abinda yake addini yazama wajibi ga mai addinin yasanshi kafin ya aikatashi kamar yadda ALLAH yakecewa kusanni kafin ku bauta mani idan bakusanniba yaza'ayi kubauta mani bakamar yadda wasu kandauka cewa aure shine kanemi mace idan ta aminta da kai adaura aure a sadu da juna a haifi yara aa idan wanne ai dabbobima kayi haka kaga kenan addinine kanraba mutun da dabba. Har idan bamuko da auratayyar mu ta tsarin shari'aba to haka za'ayita samun al'umma marasa amana da tausayi.
- Salam alaikum: rashin hakuri, da kuma wadansu su na daukan aure da sha awa, shi aure yake mutuwa. Daga usman hamisu gwagwarwa kano
- Aslm tambayar yau a kan mekekawo yawan mutuwar aure a kasar hausa ? (1) rashin bin ka idar addini tunfar konneman auren (2) yin karya awajan ne man yarinyar (3)rashi yin hakuri da rayuwa to kadan kenan daga chikin abubuwan da kekawo mutuwar aure
- Salam ni a ra,ayina wannan abu yadace saboda akoi samari dayawa da sukeson auren amma yau tasa basuda dunkulallen kudin da zasuyi auren dashi