Menene Magagin Bacci Da Aka Fi Sani Da Somnambulism?

Your browser doesn’t support HTML5

A cewar cibiyar nazarin magungunan bacci ta Amurka, wani bangare na kwakwalwar mutum na farkawa a lokacin da yake magagin bacci, lamarin dake sa mutane su rika yin dabi’u masu sarkakiya ba tare da sanin suna yi ba.