Ministan Harkokin Wajen Najeriya Ya Zargi 'Yan Kasar Da Aikata Laifukan Da Akan Kama Su Ko Korarsu Daga Kasashen Waje
Your browser doesn’t support HTML5
A wata hira da Muryar Amurka ministan harkokin wajen Najeriya Ambasada Zubairu Dada, ya zargi wasu ‘yan kasar da aikata munanan dabi’u a kasashen waje, wanda hakan yakan kai ga ake korarsu, a wasu lokutan kuma akan kama su.