Ministan Tsaron Jamhuriyar Nijar Kalla Moutari Ya Yi Karin Bayani Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kaiwa Sojojin Kasar A Garin Tongo Tongo

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan Tsaron Nijar Kalla Moutari ya yi karin bayani kan harin ta'addancin da aka kaiwa sojojin kasar a kauyen Balley Beri a kusa da Tongo Tongo a cikin makon da ya gabata da ya yi sanadin mutuwar sojojin kasar 29.