Mun samu ji daga bakin daya daga cikin daliban makarantar mari da aka gano a jihar Kano, inda ake zargin malaminsu da cin zarafin dalibai.
Mun Samu Jin Ta Bakin Wani Dalibi Da Aka Ci Zarafinsu A Wata Makaranta A Jihar Kano
Your browser doesn’t support HTML5