Muryar Amurka VOA Tayi Bikin Cika Shekaru 75 da Kafata Ranar 2, Watan Maris 2017

VOA: Bikin cika shekaru 75

Bikin cika shekaru 75: Ma'aikatan Sashen Hausa

VOA: Bikin cika shekaru 75

VOA: Bikin cika shekaru 75

VOA: Bikin cika shekaru 75

Bikin cika shekaru 75: Wadanda suka wakilci Sashen Hausa a wurin pareti. Daga hagu Yabubu Baba Makeri mutumin Ghana, Abdulaziz Adili Toro muyumin Nijar, Nazir Hausawa mutumin Kano sai kuna Maryam Bugaje daga Katsina

VOA: Bikin cika shekaru 75

VOA: Bikin cika shekaru 75

VOA: Bikin cika shekaru 75

RanarAlhamis din nan Muryar Amurka ko VOA a takaice tayi bikin cika shekaru saba'in da biyar cur da kafata