Musulmai A Amurka Sun Samo Hanyoyi Na Musamman Na Bikin Watan Ramadan

Your browser doesn’t support HTML5

Ga mutane da yawa a Amurka, bukukuwan hutu na nufin sanya kayan ado a harabar gidaje. Yanzu, wasu iyalai Musulmai sun samo hanyoyi na musamman na bayyana bikin watan Ramadan.