BIDIYO: Mutane 19 Sun Mutu A Hare-Haren Kunar-Bakin-Wake A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan kunar-bakin-wake 4 sun hallaka kawunansu tare da wasu fararen hula a hare-haren da suka kai cikin daren talata a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno.