Mutuwar Wani Dan Nijar Lokacin Kame-Kame A Makkah

Your browser doesn’t support HTML5

Wani mai sauraro daga Makkah a Sa'udiyya ya aiko mana da wannan bidiyo na mutuwar wani dan Nijar a lokacin da hukumomi ke farautar bakin haure.