Nada Sarki Sanusi a Fadar Gwamnatin Kano, Yuni 9, 2014

An dorawa Sabon Sarkin Kano, Mallam Sanusi Lamido Sanusi malafar sarki, da kuma bashi tagwayen masu Talatannan, a gidan gwamnatin Jihar Kano.

Attajiri Aliko Dangote yana gaida Sarki Sanusi a fadar gwamnatin Jihar Kano.

Gwamna Rochas Okorocha, da Gwamna Rabiu Kwankwaso tare da Sarki Sanusi a fadar gwamnatin Jihar Kano.