Nadin Sabon Sarkin Bauchi

Masu sarauta na Bauchi da sauran jama'a a wajen nadin sabon Sarkin Bauchi, Mai Martaba Rilwanu Sulaiman Adamu

Hotuna daga nadin sabon Sarkin Bauchi, Muhammad Rilwan Sulaiman, da wasu hotunan tarihi na masarautar Bauchi