Nadin Sabon Sarkin Bauchi

Sabon Sarkin Bauchi, mai martaba Rilwanu Sulaiman Adamu, a ranar da ake nada shi sarautar kujerar mahaifinsa, marigayi Alhaji Sulaiman Adamu Jumba.

Hotuna daga nadin sabon Sarkin Bauchi, Muhammad Rilwanu Sulaiman, wanda aka yi karshen watan Yuli, 2010 a Bauchi dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya.