Najeriya da Argentina Sun Sake Kasancewa Cikin Rukuni Daya a Gasar Cin Kofin Duniya Na Shekarar 2014

Babban Sakataren FIFA Jerome Valcke ya nuna wa jama'a tikitin Najeriya yayin bikin fitar da jadawalin gasan cin kofin duniya na shekarar 2014 a garin Costa do Sauipe ranar 6 ga watan Disambar 2013.

Babban Sakataren FIFA Jerome Valcke ya nuna wa jama'a tikitin Najeriya yayin bikin fitar da jadawalin gasan cin kofin duniya na shekarar 2014 a garin Costa do Sauipe ranar 6 ga watan Disambar 2013.

The groups for the 2014 World Cup finals are shown on the screen after the draw was made.

Former Brazil soccer player Ronaldo speaks on stage during the draw for the 2014 World Cup.

Former England soccer player Geoff Hurst (R) draws a ball from a pot as former Brazil player Cafu (L), former France player Zinedine Zidane (2nd L) and former Italy player Fabio Cannavaro look on during the draw for the 2014 World Cup.

FIFA President Sepp Blatter (front row, 8th R) poses with soccer coaches for a group photo during the draw for the 2014 World Cup.

United States head coach Juergen Klinsmann from Germany.

Brazil head coach Luiz Felipe Scolari.

Cameroon head coach Volker Finke from Germany.

Ivory Coast head coach Sabri Lamouchi from France.

Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya ko FIFA a takaice ta yi bikin sanarda jadawalin wasan cin kofin duniya na shekarar 2014 a garin Costa do Sauipe a Brazil ranar 6 ga watan Disambar 2013.