Najeriya Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniyar Samar Da Wutar Lantarki Daga Hasken Rana Da Bakin Gawayi

Karamin Ministan Lantarki Baba Shehu Ya Jagoranci Taron Yarjejeniyar Samar Da Wutar Lantarki

Karamin Ministan Lantarki na Najeriya Baba Shehuri ya jagoranci taron sanya hannu kan yarjejeniyar samar da wutar lantarki daga bakin gawayi. ya kuma bukaci kamfanonin Najeriya su rungumi amfani da wannan makamashin don samun wutar lantarki ta hanya mai rahusa.