Nan Da farkon Shekara Za A Fara Biyan Kudin Rage Cunkoson Ababen Hawa A Birnin New York

Your browser doesn’t support HTML5

Nan da farkon shekara mai zuwa za a fara aiki da sabon tsarin biyan kudi na rage cinkoson ababen hawa a tsakiyar Manhattan na birnin New York a nan Amurka