VOA60 AFIRKA: Jakadiyar Majalisar Dinkin Duniya Zainab Hawa Bangura Ta Bukaci Gwamnati Ta Hukunta Sojojin da Ake Zarki da Aikata Fyade

Your browser doesn’t support HTML5

South Sudan: Jakadiyar Majalisar Dinkin Duniya Zainab Hawa Bangura ta bukaci gwamnati ta hukunta sojojin da ake zargi da aikata fyade.