VOA60 AFIRKA: NIGERIA Wata Kungiya Mai Zaman Kanta,Ta Na Amfani Da Kwalaben Roba Mai Cike da Laka Wajen Gina Gidaje, Fabrairu 02, 201

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya: Wata karamar kungiya mai zaman kanta, ta na amfani da kwalaben roba mai cike da laka wajen gina gidaje ga wadanda ba su da muhalli.