TASKAR VOA TV: Duniya A Tafin Hannunku, Nuwamba 18, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin Shirin namu na yau, sassaka dai tsohhuwar sana'a ce da aka sani tun zamanin da. Muna da labarin wani matashin da yak ware kan wannan sana'a a Nijar.