Ofishin Kididdiga A Najeriya Ya Nuna Cewa Farashin Kayayyaki Ya Yi Tashin Gauron Zabi
Your browser doesn’t support HTML5
Bayan da ofishin kididdiga a Najeriya ya nuna cewa farashin kayayyaki ya yi tashin gauron zabi a watan Fabrairu duk da matsalar rashin takardun Naira na baya-bayan nan, mun tattauna da wani manazarci da 'dan kasuwa akan tasirin hakan ga tattalin arzikin kasar.