Osinbajo Ya Kai Ziyara Cibiyar Bincike Ta Kimiyya Da Fasaha Da Ke Abuja

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo, yayin ziyarar da ya kai cibiyar binciken kimiyya da fasaha a Abuja. Afrilu, 4, 2018

Farfesa Yemi Osinbajo yana jawabi cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018

Farfesa Yemi Osinbajo yana jawabi cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018

Farfesa Yemi Osinbajo yana jawabi cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018

Tarin matasa da ke cibiyar a lokacin da mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo ya kai wa wata cibiyar kirkirar kimiya da fasaha a Abuja ziyara Afrilu. 4, 2018.

Ganawar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da matasa a cibiyra binciken kimiyya da fasaha da ke Abuja. Afrilu, 4, 2018

Farfesa Yemi Osinbajo yana sauraren jawabi daga matasan cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018

Ganawar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da matasa a cibiyra binciken kimiyya da fasaha da ke Abuja. Afrilu, 4, 2018

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai.