Ra'ayoyin Mutanen Ghana Game Da Bashin Da Kasar Ta Ciwo Daga IMF Na Dala Biliyan 3

Your browser doesn’t support HTML5

Mutane a Ghana su na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu a game da sabon bashin da gwamnatin kasar ta ciwo daga IMF na dala biliyan 3 a makon jiya.