Ra'ayoyin Wasu 'Yan Gudun Hijira Game Da Abin Da Suke So Wajen Kyautata Rayuwarsu

Your browser doesn’t support HTML5

Ga ra’ayoyin wasu ‘yan gudun hijira a Maiduguri jihar Bornon Najeriya a game da abin da suke so a yi mu su don kyautata rayuwarsu.