Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Da Na 'Yan Nijar Mazauna Najeriya Akan Juyin Mulkin
Your browser doesn’t support HTML5
To mutane a fadin duniya dai na ci gaba da tsokaci a kan juyin mulkin da aka yi a Nijar, mun kuma samu jin ra’ayoyin wasu ‘yan kasar ta Nijar da kuma na wasu ‘yan Nijar mazauna Najeriya.