Taron Muhawara Tsakanin Al'ummomin Gundumar Birnin Konni Domin Samun Zaman Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Rahoto kan taron muhawara tsakanin al'ummomin gundumar Birnin Konni domin tabbatar da zaman lafiya cikin kasa musamman tsakanin manoma da makiyaya tare da samarwa da matasa ayyukan yi domin kada su shiga miyagun dabi'u