Ranar Jan Hankali Kan Ba Mata Dama a Harkokin Dimokradiyya

Your browser doesn’t support HTML5

Ranar 13 ga watan Mayun kowace shekara ce ranar mata a Jamhuriyar Nijar domin jan hankali kan a bai wa mata damar damawa da su a harkokin dimokradiyya domin su kwatar wa kansu 'yanci.