Rasha Ta Yi Nasarar Gwada Makamin Nukiliyar Da Ba A Iya Kakkaboshi

Your browser doesn’t support HTML5

Rundunar Sojin Rasha ta ce tayi nasarar gwajin wani makami mai linzami da ake iya lakawa kundun nukiliya wanda abokan gaba ba zasu iya tarewa ba domin gudunsa ya ribanya na sauti sau goma.