VOA60 AFIRKA: Rasha Ta Rasa Daina Jin Duriyar Tauraron Dan’adam Mai Suna AngoSat-1 Na Kasar Angola

Your browser doesn’t support HTML5

Rasha ta rasa daina jin duriyar tauraron dan’adam mai suna AngoSat-1, wadda ta kasance tauraron dan’adam na farko na kasar Angola, wadda Rashar ta kera ta kuma cilla mata daga cibiyarta dake Baikonur.