Rashin Masu Cin Kwallo ka Iya Kalubalantar Chelsea - 7/4/14

Duk da cewa Chelsea ta cinye gasannin champions na shekaru biyu da suka wuce, yanzu fa bata da wata mafita saboda sai ta rama ci biyu da PSG tayi mata, sannan ta dora mata kafin ta je wasan semi final.

abannin karbar bakoncin PSG din talatannan mai zuwa, kwac Jose Mourinho ya bayanna rashin masu cin kwallo a kungiyar tashi.