Rikici tsakanin Falasdinawa da Yahudawa

  • Ladan Ayawa

Bafalasdine ya samu wuri ya tsaya a gefen da hayaki ke tashi bayan sun yi taho mu gama da Yahudawa, a kusa da birnin West Bank dake Ramallah, 14 Oktoba, 2015.

 

Dan Falasdinu yake jifar wani bayahude lokacin da suke fada tsakanin su, 14 Oktoba, 2015.

 

Daya daga cikin yan Falasdinu da suke zanga-zanga aka dauko shi bayan yayi rauni sailin da suke fada da Yahudawa, 14 Oktoba, 2015.

Daya daga cikin Falasdinawa yana jifar Yahudawa likacin da suke fada a tsakanin su, 14 Oktoba, 2015.

Ahmed Manasra, mai shekaru 13 da haihuwa na zaune a gadon Asibiti, a wani hoto da gwamnatin Isra'ila ta baiwa manema labarai. 15 Oktoba, 2015.

 

A man walks under trees with autumn colored leaves in central Minsk, Belarus.

'Yan Sanda masu gadin Iyakar Isira'ila na caje wani bafalastine, kusa da wani sabon guri da aka gina dake gabashin unguwar Jerusalem.

 

'Yan Sanda masu gadin Iyakar Isira'ila na caje wani bafalastine, kusa da wani sabon guri da aka gina dake gabashin unguwar Jerusalem.

 

Gawar wani Isra'ile mai shekaru 51 wanda ya rasa ransa a jiya a wani hari aka kai kan motar bus, 14 Oktoba, 2015.

Iyalai da abokan arziki ne suka dauko gawar Alon Gobberberg, mutumin da aka kashe a harin da aka kai kan motar bus, 14 Oktoba 2015.