ROHINGYA: India Tana Shirin Korar 'Yan Rohingya

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da cewa ta aikawa ‘yan Rohingya agaji a Bangladesh, India ta yi sanarwar cewa zata kori ‘yan Rohingya 40,000. Wakilin Muryar Amurka Ritul Joshi ta bada rohoton halin fargabar da mazaunan wani sansanin ’yan gudun hijiran a New Delhi ke ciki.