TASKAR VOA: Sake Bullowar Cutar Polio A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

An yi shekaru biyu cur ba'a samu cutar polio a Najeriya ba amma sai kwatsam sai gata ta sake bullowa a arewa maso gabashin kasar cikn 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya daidaita