Sashen Hausa Na VOA Ya Karrama Wasu ma'aikatansa Da Suka Samu Karuwa
Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen, yana mika kyauta ga Usman A Kabara a madadin sauran ma'aikatan sashen.
Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen, yana mika kyauta ga Ezra Fessahaye a madadin sauran ma'aikatan sashen.
Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen, yana mika kyauta ga Ibrahim Jarmai a madadin sauran ma'aikatan sashen.
Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen, yana mika kyauta ga Solomon Jack a madadin sauran ma'aikatan sashen.
Sabbin iyayen tare da darektan bangaren Afirka na VOA, Negussie Mengesha, da shugaban sashen Hausa, Leo Keyen.
Hagu zuwa dama: Solomon Jack; Usman Ahmad Kabara; Mrs, Fessahaye; Ezra Fessahaye; Ibrahim Jarmai
Ezra Fessahaye, Usman Kabara & Ibrahim Jarmai su na kokarin yanka kek.
Australian police officers participate in a training scenario called an 'Armed Offender/Emergency Exercise' at an international passenger terminal at Sydney Harbor in Australia.