Sauya Ra'ayin Mai Tsatstsauran Ra'ayi

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar CCapad ta kawo karshen horas da matasa daga unguwanni dabam-dabam a Jos da kewaye wadanda a da basa ga maciji domin sassauta ra'ayin da ka iya tayar da zaune tsaye a cikin al'umma.