Shirin Da INEC Ta Yi Don Tabbatar Da Sahihin Zaben Gwamna A Ekiti

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasar, INEC ta ce ta shirya tsaf don ganin ta gudanar da sahihin zaɓen gwamna a jihar Ekiti dake kudu maso yammacin Najeriya.