VOA60 AFIRKA: Shirin Samar da Abinci na Duniya Yace Ana Bukatar Tallafi da Gaggawa Nan da Makonni 4 Zuwa 6

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria/Chad: Shirin samar da abinci na Duniya yace ana bukatar tallafi da gaggawa nan da makonnin 4 zuwa 6 yayin da mutane 44,000 ke fuskantar tsananin yunwa a yankin Tabkin Chadi sanadiyyar rikicin Boko Haram.