VOA60 AFIRKA: Shugaba Adama Barrow Ya Dakatar Da Dokar Hukuncin kisa A Gambia

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Adama Barrow ya dakatar da dokar hukuncin kisa, da zummar soke ta gabaki daya a lokacin jawabinsa na zagayowar ranar samun ‘yancin kai a Banjul