VOA60 Duniya: A Philippine Shugaba Rodrigo Duterte Ya Bada Sanarwar Wata Doka Ta Baiwa Musulmi Yammancin Yankin Yancin Walwala

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Philippine shugaba Rodrigo Duterte ya bada sanarwar wata doka ta baiwa Musulmi yammancin yankin yancin walwala domin kawo karshen tashe tashen hankula da suke yi domin samun yancin kai