VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump ya Aikawa Kasar Korea ta Arewa Wani Sabon Gargadi a Ranar Alhamis

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya aikawa kasar Korea ta arewa wani sabon gargadi a ranar Alhamis da kada su tsokano wata sabuwar rigima, yayin da rahotanni ke nuna cewa kasar na shirin gudanar da wata babbar hidima.