VOA60 Duniya: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Gana Da Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin

Your browser doesn’t support HTML5

Finland: Shugaban Amurka Donald Trump ya fara ganawa da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, bayan ya dora laifin rashin kyakkyawar dangantakar kasashen biyu akan tsaffin manufofin Amurka.