VOA60 DUNIYA: Shugaban 'Yan adawa Alexei Navalny Ya Bayyana Gaban Kotu A Rasha

Your browser doesn’t support HTML5

Russia: Shugaban yan adawa Alexei Navalny ya bayyana gaban kotun bayan da aka tsareshi a wajen zanga-zangar nuna rashin amincewa da cin hanci da rashawa a Moscow.