VOA60 DUNIYA: Shugaban 'Yan Adawa Raila Odinga Yace Hadakar Kungiyoyinsa Ba Zata Yi Mulkin Kasar Ba Tare Da Barayi

Your browser doesn’t support HTML5

Bari mu fara da kasar Kenya inda shugaban yan adawa Raila Odinga yace hadakar kungiyoyinsa ba zata yi mulkin kasar ba tare da barayi, kwanaki biyu bayan da kotun kolin kasar ta soke sakamakon zaben saboda magudi.