VOA60 AFIRKA: Shugaban ‘Yan Adawar Kasar Kenya, Raila Odinga, Ya Ce Yana Bukatar Gwamnatin Hadin Guywa Ta Rike Kasar Har Zuwa Watanni 6

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban ‘yan adawar kasar Kenya, Raila Odinga, ya ce yana bukatar gwamnatin hadin guywa ta rike kasar har zuwa watanni 6 yayinda za a duba kundin mulkin kasar don rage karfin ikon shugaban kasa.