VOA60 DUNIYA: Shuwagabannin Duniya Sun Hallara A Danang Wajan Domin Taron Koli Na Tattalin Arzikin Kasashe Dake Yankin Asiya Da Pacific

Your browser doesn’t support HTML5

Shuwagabannin duniya ciki harda na Amurka, Donald Trump, da na kasar Sin Xi Jinping, da na Rasha Vladimr Putin sun isa birnin Danang wajan taron koli na tattalin arzikin kasashe dake yankin Asiya da Pacific.