VOA60 DUNIYA: Sojin Iraqi Sun Kwato Yankin Kirkuk

Your browser doesn’t support HTML5

Iraq: Sojin Iraqi sun kwato Yankin Kirkuk mai wadatar mai bayan da suka yi bata kashin sa’o’i uku da Mayakan Kurdawa na Permerga