Sojoji Sun Bankado Wani Rumbun Makamai Na Boko Haram A Gursum

Your browser doesn’t support HTML5

Sojojin Najeriya da 'yan Kato-da-Gora ko Civilian JTF masu rufa musu baya, sun gano wasu muggan makamai da albarusai da 'yan Boko Haram suka binne a kasa a kauyen Gursum dake dab da dajin Alagarno.