Tambayoyin 'Yan Najeriya Game Da Shirin Gwamnati Na Baiwa 'Yan Kasa Tallafin Kudi

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu daga cikin tambayoyin da mutane a Najeriya ke yi a game da shirin gwamnati na baiwa wasu ‘yan kasa kudi a kowanne wata, sannan wadanne ka’idoji za a duba wajen zabo mutane miliyan 12 da za su amfana da tallafin?