Taron Kolin Amurka Da Afirka: Samar Da Tsaro a Nahiyar Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Batun samar da tsaro wani muhimmin abu ne da kasashen Afirka ke son ganin Amurka ta kara kaimi wajen tunkararshi, ganin irin manyan kalubalen tsaro da nahiyar ke fama da su. Somaliya na cikin kasashen da matsalar tsaron ta fi shafa a Afirka.