Taron Kolin Amurka Da Afrika: Tasirin Sauyin Yanayi A Kasashen Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da cewa kasa da kashi hudu cikin dari kadai na hayakin dake gurbata muhalli Afirka ke samarwa, nahiyar ta na cikin wadanda suka fi fama da tasirin dumamar yanayi – kama daga ambaliyar ruwa zuwa karancin abinci. A wajen taron dai, an tabo batun yadda za a tunkari wannan lamari.