Taron Kolin Shugaba Donald Trump Da Kim Jong Un

Taron kolin Shuga Trump da Kim a Singapore

Shugaba  Donald Trump ya hau jirgin shugaban kasa kan hanyarsa ta ganawa da  Kim Jong Un A singapore, June 9, 2018,

Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Singapore,  June 10, 2018.

Trump ya Singapore domin halartar taron koli

Kim Jong Un ya isa taron koli

Shugaban Koriya Ta Arewa Kim Jong Un yana gaisawa da Ministan harkokin kasashen ketare na  Singapore Dr Vivian Balakrishnan a tashar jirgin sama ta kasa da kasa , Juni 10, 2018.

Motar  limousine ta Kim Jong Un ta isae Istana,  fadar shugaban kasa a Singapore, Yunu 10, 2018, domin ganawa da Firai minista Lee Hsien Loong kafin taron koli da shugaba  Donald Trump

Shugaban kasar Koriya ta Arewa ya gana da Firai Ministan  Singapore Lee Hsien Loong   a fadar shugaban kasa, June 10, 2018,  Singapore.

Cibiyar watsa labarai ta kasa da kasa a  Singapore

Howard, dan kasar Australia-dan asalin kasar China ya yi shigar  shugaban  Koriya Ta Arewa Kim Jong-un, da Dennis Alan, wanda ya yi shigar shugaban Amurka  Donald Trump, sun gana a wurin shakatawa na  Merlion Park a Singapore, June 8, 2018.