Taron Majalisar Zartarwa Na Farko Bayan Da Buhari Ya Sauke Ministoci Biyu a Makon Da ya Gabata

Shugaba Buhari yayin da ake gudanar da tarot majalisar zartarwar kasar, Laraba 8 ga watan Satumba (Facebook/Fadar gwamnati)

Lokacin ana karanto baitukan taken kasa a taran majalisar zartarwa na Najeriya da ake yi mako-mako.  (Facebook/Fadar gwamnati)

'Yan majalisar zartarwar gwamnatin Buhari  (Facebook/Fadar gwamnati)

Taron majalisar zartarwa na farko mako guda bayan sauke ministoci biyu.  (Facebook/Fadar gwamnati)